fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kalli Hoto: Kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta nuna cewa, Tinubu da Osinbajo ne kan gaba a zaben fidda gwani na APC

Kuri’ar jin ra’ayin jama’a akan wanene zai zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da tsohon hadimin shugaban kasa, Bashir Ahmad ya shirya ga nuna cewa, Bola Ahmad Tinubu da Farfesa Yemi Osinbajo ne akan gaba a zaben.

 

Bashir ya nemi a zabi tsakanin Tinubu, Osinbajo, Amaechi da Kayode Fayemi.

 

Saidai Tinubi da Osinbajo ne suka zo kankankan, da kaso 42 cikin 100 na kuri’un da mutane suka kada.

 

Rotimi Amaechi ne ya zo na 3 yayin da Kayode Fayemi ya zo na 3.

As delegates begin to arrive at the Eagle Square, who do you think will emerge as our great party’s Presidential Candidate?

Leave a Reply

Your email address will not be published.