fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli hoton Ali Nuhu na kuka amma a fim

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton nashi da aka dauka lokacin yin wani fim yana hawaye. Alin yace yana matukar son sana’arshi, anawa Ali Nuhu lakabi da Sarkin Kannywood, saboda irin jajircewar da yake nunawa wajan shirya fina-finan Hausa.

Muna mishi fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna; Tsohuwa Mai Shekaru 75 Ta Mayar Da Wutan Lantarki Bayan NEPA Sun Yanke Wutar

Leave a Reply

Your email address will not be published.