fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Kalli hoton dan Najeriyar dake zaune a Malaysia, wanda yan uwansa ke zargin cewa fado dashi akayi daga gidan bene mai hawa bakwai ya mutu

Dan Najeriya dake zaune a kasar Malaysia ta nahiyar asia, Victory ya mutu bayan ya fado daga gidan bene mai hana 21 a cewad rahotanni.

Victory ya kasance dan karamar hukumar Agbor dake jihar Delta kuma ya mutu ne a ranar talata bayan ya fado daga benen mai hawa 21 dake Cyberjaya.

Amma yan uwan shi na Najetiya sun bayyana cewa fado dashi akayi daga gidan bebe mai hawa bakwai, wanda hakan yasa yan sanda ke gudanar da bincike akan lamarin.

Kuma yan uwan nasa sun wallafa a Facebook cewa suna neman taimakon duk wani dan mazaunin kasar daya san yadda lamarin ya faru don ya masu bayani.

Leave a Reply

Your email address will not be published.