fbpx
Friday, May 27
Shadow

Kalli hoton dan shekaru 40 da ya yiwa diyar dan uwansa fyade

Wani Nuwel Ajagu a jihar Legas, me kimanin shekaru 40 yawa diyar dan uwa sa me shekaru 13 fyade.

 

Nuwel Ajagu ya jata dakinsa ne inda duk da tana rokonsa amma ya ki jin rokon ya mata fyade ta karfin tsiya, ta yi kokarin yin ihu amma ya rufe mata baki da filo sannan ya mata gargadin kada ta gayawa kowa.

 

Saidai mahaifiyarta, Salako Toyin, ta lura da abinda ya faru daga baya inda ta kaiwa ‘yansanda korafi kuma aka kamashi.

Karanta wannan  “Ba Ni Ba Ce Matar Da Aka Kashe Da ‘Ya’yanta Hudu A Jihar Anambara”

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Benjamin Hundeyin ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace sun kama wanda ake zargi, yayin da ita kuma yarinyar sun kaita Asibiti.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.