Thursday, July 18
Shadow

Kalli Hoton Maryam Yahya tana shakatawa a kasar China

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton inda take a birnin Yiwu na kasar China.

Ta saka hoton ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.

Karanta Wannan  Bana tsoron tsufa, Hadiza Gabon ta bayyana yayin da ta saki wadannan zafafan hotunan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *