fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Kalli hoton mataimakin shugaban kasa, Osinbajo tare da shugabn Sudan ta kudu Kiir daya dauki hankulan mutane

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wannan hoton tare da shugaban kasar Sudan ta kudu watau Salva Kiir, sun hadune a kasar Kenya inda aka rantsar da shugaba Uhuru Kenyatta karo na biyu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Irin kallon da sukewa juna yasa hoton ya dauki hankulan mutane wasu na tambayar anya wadannan kuwa sunji dadin haduwa da juna kuwa?.

Koda yake dama shi Salva Kiir ba me yawan fara’a bane, kusan koda yaushe fuskarshi a murtuke take.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *