fbpx
Thursday, August 18
Shadow

kalli hoton matar data ce ‘yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

Wata mata ‘yar jihar Osun, Blesaing Mba mahaifiyar yara biyu ta bayyan cewa ‘yan sanda sunci zalinta ranar 31 ga watan mayu na shekarar 2022.

Matar ta bayyana cewa DPO na ofishin yan sandan dake Adeeke a Iwo, Ige Adekunle ne ya umurce su dasu zaneta a ranar harta suma suka kaita asibiti.

Inda tace ta fita neman yaronta ne dan shekara 15 wanda hukumar ta kama amma suka ci zalinta data je ofishin nasu.

Mai magana da yawun ‘yan sanda ta jihar, Yemisi Opalola ta bayyana cewa bata samu labarin ba amma zatayi bincike akai.

Leave a Reply

Your email address will not be published.