Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan a wannan hoton nashi na musamman daya dauka shi da wasu abokan aikinshi, fuskokinsu duk shefe da fenti, duk dadai be bayyana ba amma da alama suna shirin daukar wani fimne.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});