fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Kalli hoton wanda Tinubu ya dauka mataimakinsa

YANZU-YANZU: Tinubu Ya Zabi Kabiru Ibrahim Masari A Matsayin Mataimakinsa Na Wucin Gadi A Zaben 2023

Saidai wata majiya ta bayyana cewa APC ta bayyana sunan Masarin ne a mataayin dan takarar wucin gadi domin cimma wa’adin da hukumar zabe ta INEC ta bayar na fitar da mataimakin dan takara, inda ake zaton za a maye gurbinsa da wani a nan gaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bola Ahmad Tinubu ya shilla kasar Faransa don neman shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published.