Wannan wani Maciji ne da Sojojin Najeriya suka kashe a dajin Sambisa.
Macijin ya rika cinye dabbobin mutane amma a karshe dai an kasheshi.