fbpx
Friday, July 1
Shadow

Kalli Hoto:Yanda Gwamna Ganduje ya rike hular kwankwasiyya da bakinsa

Honorabul Yusuf Ibrahim Sharada kenan a wadannan hotunan yayin da ya koma jam’iyyar APC daga NNPP.

 

An ga gwamna Ganduje rike da jar hula a bakinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yankin Arewa maso yamma na APC yace shi za'a ba mukamin mataimakin shugaban kasa na Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.