Wannan wani bature ne ya fito takarar gwamna a jihar Filato.
Asalinsa sunansa shine Wiebe Boer wanda aka fi sani da Yohanna Maigona, Rahotanni sun nuna cewa a Jos aka haifeshi.