Wani jami'in tsaro ya bindige wani mai gadi har lahira a sakamakon ɓarkewar cacar baki da ta kaure a tsakaninsu kan cinikin taba sigari a Unguwar Goron Dutse da ke Kano.
📸Labari: Salisu Yahaya Hotoro/facebook pic.twitter.com/7uOJJsX9nC
— Leadership Hausa (@LeadershipHausa) May 16, 2022
Wani jami’in tsaro ya bindige wani mai gadi har lahira a sakamakon ɓarkewar cacar baki da ta kaure a tsakaninsu kan cinikin taba sigari a Unguwar Goron Dutse da ke Kano.
📸Labari: Salisu Yahaya Hotoro/facebook