Sunday, July 21
Shadow

Kalli Hotuna: An kamashi da ma-ka-mai wanda yake shirin sayarwa da ‘yan Bindiga

‘Yansanda a jihar Filato sun kama wani mutum me matsakaitan shekaru da makamai da yake shirin kaiwa ‘yan Bindiga.

Mutumin ya taho ne daga jihar Zamfara.

An kama mutuminne a tashar mota ta NTA park dake Jos.

Shugaban tashar, Ibrahim Maikwudi ya tabbatarwa da manema labarai da faruwar lamarin.

Yace kadan ya rage mutane su kashe wanda ake zargin amma jami’an tsaro suka tseratar dashi.

Karanta Wannan  Hotuna:Kalli ta'addancin da 'yan Kungiyar I-POB dake son kafa kasar Biafra suka yi na kona motoci da kashe mutane a jiya Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *