Monday, June 23
Shadow

Kalli Hotuna: Ana zargin EFCC da zanewa wannan budurwar mazaunai

An zargi hukumar Yaki da rashawa da cin hanci, EFCC da zanewa wata budurwa mazaunai.

Lamarin ya farune dai bayan da EFCC suka kai samame a wani gidan rawa dake jihar Ondo.

Saidai zuwa yanzu hukumar ta EFCC bata ce komai ba kan wannan zargi da ake mata

Karanta Wannan  ‘Yan Bindiga: Bani Da Ikon Tafiyar da Harkokin Tsaro A Zamfara – Gwamna Lawal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *