Saturday, July 20
Shadow

Kalli Hotuna da Bidiyo: Ali Jita ya je filin wasan Wembley dake Landan kasar Ingila kallon wasan karshe na Champions League tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya halarci Filin Wembley dake birnin Landan kasar Ingila da yammacin jiya inda aka buga wasan karshe na gasar Champions League tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund.

Jiya ya wallafa bidiyo da hotunansa a cikin filin wasan a shafukansa na sada zumunta:

Karanta Wannan  Bana tsoron tsufa, Hadiza Gabon ta bayyana yayin da ta saki wadannan zafafan hotunan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *