fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli hotuna da Duminsu: An fara kirgar kuri’ar zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na PDP, Kuma Atiku Abubakar ne akan gaba, mabiyansa sun fara tsalle suna murna

Tuni dai har an fara tantancewa da kuma kirga kuri’un da aka kada na zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP.

 

Kuma Rahotanni sun bayyana cewa Atiku Abubakar ne akan Gaba yayin da Nyesome Wike ke take masa baya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Dumi: Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Sokoto ya sauya sheka zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.