Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Adamu Garba ya nemi ‘yan Najeriya su tara masa kudin sayen Fom.
Jam’iyyar APC dai na neman kowane dan takarar shugaban kasa da ya biya Miliyan 100 na sayen fom.
An rika cece-kuce kan cewa kudin sayen fom din yayi yawa.
A kokarinsa na tara kudin sayen fom din, shine Adamu Garba ya nemi ‘yan Najeriya su tara masa kudi, kalli yanda suka fara aika masa da kudin.




