fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Kalli hotuna: Jirage 11 ne suka sauka a filin jirgin sama na Maiduguri wajan bikin dan tsohon shugaban kasa marigayi ‘Yar Adua

Shehu da ga tsohon shugaban kasa, Marigayi Umaru Musa ‘Yar’adua da masoyiyarsa Yacine a maiduguri sun dauki hankula.

 

A yau, 23 ga watan Yuli ne aka daura auren wanda ya samu halartar manyan baki. Jiragen sama 11 ne suka sauka a filin jirgin Maiduguri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published.