fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Kalli Hotuna: Miji Da mata, Chizoba Da Chidera Sun Musulunta Ajihar Enugu

Miji Da mata, Chizoba Da Chidera Sun Musulunta Ajihar Enugu.

Kamar yadda wata kafar yada labarai ta Islamic Calling a kasar Igbo ta wallafa, ma’auratan sun musulunta a jiya Juma’at kuma limamin babban masallacin Ibagwa ya tarbe su yayin shigar tasu addininsu.

“Sun karbi Musulunci a jiya a babban masallacin Ibagwa-aka da ke jihar Enugu.

“Dan’uwa Chizoba yanzu Musa ne
kuma Sister Chidera ita ce Adina. Allah yasa su amfana da musulunci a kasar Igbo…
Amin..”

Source Ndi Igbo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wariyar da shugaba Buhari ke nunawa inyanurai ce ke kawo matsalar tsaro>>Tambuwal

Leave a Reply

Your email address will not be published.