Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan inda ta kwashi ‘yan gidansu suka shilla zuwa kasar waje.
Ta wallafa hotunan a shafukanta na sada zumunta.