fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Kalli hotuna: Yanda Bam ya tashi da dan Boko Haram yayin da yake dauke dashi

Bam ya tashi da wani dan Boko Haram a jihar Borno yayin da yake dauke da bam din.

 

An ga wasu sassan jikin dan Boko haram din da burbushin wasu karafa.

Akwai mashin lalatacce da aka gani tare da gawarsa da bindiga da kuma harsasai.

Lamarin ya farune a titin dake tsakanin Bama da Fulka a jihar ta Borno.

Leave a Reply

Your email address will not be published.