fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Kalli hotuna yanda Gwamna Zulum ke tuka kansa a Mota yana zagaya garin Maiduguri

Wadannan hotunan Gwamna Babagana Umara Zulum ne yayin da yake zagaya garin Maiduguri yana tabbatarwa komai na tafiya daidai.

 

A yau, Alhamis ne dai ake sa ran shugaba Buhari zai je Maiduguri dan kaddamar da ayyukan da gwamnan yayi na raya kasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.