Wani Soja dan Arewa, Musa Dawa ya ajiye mukaminsa dan zuwa ya yiwa Peter Obi yakin neman zabe.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace soyayyarsa da Peter Obi ce tasa yayi hakan kuma hukumar sojojin Najeriya ta amince masa da wannan bukata tasa.
Dawa’s tweet reads; I wish to tell you my voluntary retirement has been approved by the @HQNigerianArmy which has paved room for me to vigorously campaign for Peter Obi as my preferred candidate of choice come 2023 in sha Allah we will rescue this country.
He added that those doubting his resignation story should “go and verify” from the Nigerian Army.