Wani Fasto, Apostle Chibuzor Chinyere ya baiwa iyayen Deborah kyautar gida me dakuna sama da 14.
Sannan kuma ya basu kyautar mota.
Tuni dai iyayen Deborah suka koma garin Fatakwal da zama.