fbpx
Monday, June 27
Shadow

Kalli Hotuna:Matashi ya baiwa budurwarsa kwaya ya mata fyade har sai da ta mutu

Wani matashi wanda ake zargin dan damfarar yanar gizone ya yiwa budurwarsa fyade wadda har sai da ta mutu sannan ya kyaleta.

 

Lamarin ya farune a Agbaharansu, dake karamar hukumar Ehime Mbano ta jihar Imo.

 

Ifeanyi Osuji ya gayyaci budurwarsa zuwa gidansa inda a nan ne ya bata kwaya wadda tasa hankalinta ya gushe sannan ya afka mata.

Ko da matasan yankin suka samu labarin faruwar lamarin, an tayar da hankali dan ganin an kama matashin.

 

Tuni dai matasa suna bankawa gidan Osuji wuta, saidai ya rika ya fice daga gidan kamin faruwar hakan.

Karanta wannan  kalli hoton matar data ce 'yan sanda sunci zakinta a ofishinsu na jihar Osun

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Mr Mike Abattam ya bayyana cewa, basu da cikakken bayani kan faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.