fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Kalli hotunan baiwar Allah, ‘yar Najariya data rasu a Saudiyya wajan aikin Hajji

Wannan itace baiwar Allahn nan watau, A’isha Ahmed data rasu a kasar Saudiyya wajan aikin Hajji.

 

Ta fito ne daga jihar Nasarawa.

 

Jami’in kula da walwalar Alhazai ta jihar, Idris Al-Makura ya tabbatar da labarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Majalissar dinkin duniya tace harkar Crypto zata iya rusa Najeriya da sauran kasashen da suka cigaba

Leave a Reply

Your email address will not be published.