Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, A’isha Hanan Buhari kenan a wadannan hotunan nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, A’isha dai dama tana sana’ar daukan hotone, an ga hotunan nata wanda ta dauka kai babu dankwali.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Duk da yake hotunan sun kayatar, wasu sun rika tambayar ina dankwalinta?.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});