fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Kalli hotunan fadawa mata, a shirye-shiryen hawan Daba na cikar garin Kaduna shekaru 100 da kafuwa

Fadawa ‘yan mata kenan rike da bindigu a shirye-shiryen bikin hawan Daba da za’ayi dan murnar cikar garin Kaduna shekaru Dari da kafuwa, bikin zai samu halartar manyan mutane da kuma sarakunan gargajiya daga sassa daban-daban na kasarnan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hoton na fadawan mata ya dauki hankulan mutane, inda wasu suka rika mamakin dama akwai fadawa mata?, Muna musu fatan Alheri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin Bidiyon da aka rika yadawa cewa an ji kiran sallah a dakin ka'aba gaskiyane?

Leave a Reply

Your email address will not be published.