Fastoci 3 ne daga kudancin Najeriya suka sayi fom din takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC da ake sayarwa kan Naira Miliyan 100.
Fastocin sune;
Pastor Nicholas Felix
Pastor Yemi Osinbajo
Pastor Tunde Bakare


Saidai babu malami ko daya daga Arewa da ya sayi fom din.