
Ranar 14 ga watan Yuni na shekarar 2018 ake saran fara buga wasan cin kofin kwallon kafa na Duniya da za’a buga a kasar Rasha, kasashe 32 zasu fafata a wannan wasan, kuma za’a buga wasanni 62, za’ayi amfani da filayen kwallon kafa guda 12 wajan yin wadannan wasanni.
Hoto na sama shine filin wasa da ake cewa Rostov On-dov.

Wannan hoton na sama dana kasa kuwa filin wasane da ake cewa Luzhniki, a cikinshine za’a buga wasan farko wanda za’a buga ranar 14 ga watan Yuni sannan kuma a cikine za’a buga wasan karshe wanda za’a buga ranar 15 ga watan Yuli.
Ga sauran hotunan filayen kwallon da sunayensu a kasa.


Saint Petersburg

Sochi

Ekaterinburg

Kazan

Nizhny Novgorod.

Samara.

Saransk

Volgograd

Moscow

Kliningrad
Stadiumguide
Mirror.uk
Stadiumguide
Mirror.uk