Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan lokaci da suke ganawa da Gwamnan barno Babagana Zulum a ofishin fadar shugabn kasa dake Bila a abuja.
President @MBuhari meets with Borno State Governor, Prof. Babagana Zulum this afternoon, at the State House, Abuja. pic.twitter.com/Gzx2SgP2oZ
— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) April 9, 2020
Hadimin shugaban kasa Bashir Ahmad ne ya sanya hotunan a shafinsa na sada zumunci.
