fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Kalli hotunan gawarwakin ‘yan Boko Haram fululu da sojojin Najeriya suka kashe

Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan Boko Haram 22 a wani samame da suka kai mabiyarsu.

 

Saidai a yakin, Sojoji 6 sun rasa rayukansu.

 

Lamarin ya farune a dajin Sambisa, Malam Fatori dake kusa da Tafkin Chadi.

Kanal Muhammad Dolene ya bayyana haka inda yace an yi fadan ne bisa hadin gwiwar sojojin Najeriya dana Nijar kuma an samu gagarumar nasara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojin Najeriya ta damke wani kasurgumin dan ta'addan ISWAP daya tsere a gidan kurkukun Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published.