Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wani irin yanayi da ba’a saba ganinta a cikinshiba, Hadizar dai ta bayyana cewa wanan yanayin nata na shakiyancine, gatanan dai za’a iya ganin gashin kanta ya zubo gaban fuskarta a wadannan hotunan.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});