fbpx
Monday, December 5
Shadow

Kalli hotunan kamin biki na wadannan ma’auratan masu kananan shekaru da suka kayatar

Wannan hotunan wasu masoyane masu kananan shekaru da suka birge mutane sosai, sun dauki irin hotunan nan na zamanine da akewa lakabi da kamin biki, kuma abinda ya kara birge mutane dasu shine karancin shekarunsu, domin ba kasafai aka cika samun masu shekaru irin nasu sunyi aure ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna musu fatan Allah ya albarkaci wannan aure nasu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  A watanni 4 na shekarar 2023 zamu kammala titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *