Hotuna kenan na motocin alfarma da shugaban kasar Najeriya Muhammdu Buhari ya siyawa jamhuriyar Nijar don ta yaki matsalar tsaro.
Shugaba Buhari ya bayar da naira biliyan 1.4 domin a siyawa gwamnatin Nijar motocin ta magance matsalar tsaro.
Wanda suka jawo cecekuce a kasar sosai, kuma har wasu dalibai sukace dama kungiyar malamai ta ASUU ya fara ragewa bukatunsu da kudaden.

