fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Kalli hotunan murnar samun ciki da dan majalisar jihar Kaduna, Haruna Mabo da matarshi suka dauka

Dan majalisar jihar Kaduna, Haruna M.A Inuwa Dogo Mabo kenan a wadannan hotunan tare da matarshi suna murnar samun cikin da take dauke dashi, ma’auratan dai sun dauki hotuna kala-kala da sukaja hankulan mutane sosai.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna fatan Allah yasa a sauka lafiya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Ƴan Najeriya sun kashe sama da naira biliyan 100 kan ilimi a ƙasashen waje cikin wata uku'

Leave a Reply

Your email address will not be published.