fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Kalli hotunan shagalin bikin ‘yar Peter Obi daya auras a karshen mako

Tsohon gwamnan jihar Anambra wanda ke neman takarar shugabancin Najeriya Peter Obi ya auras da ‘yarsa Gabriella a karshen mako.

Inda manyan mutane suka hallaci taron bikin kamar su Ngigi da Innoson.

Ga hotunan su kamar haka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Idan kuka zabeni bukatunku zasu cika>>Atiku Abubakar ya gayawa Inyamurai

Leave a Reply

Your email address will not be published.