fbpx
Monday, August 8
Shadow

Kalli hotunan wani da aka kama yana saka kayan mata da zargin sata

Wannan wanine da aka kama yana shiga cocin Ojodu a jihar Legas da shigar mata.

 

Me gadin cocin ne ya kamashi ranar Alhamis bayan da ya ganshi yana zagaye-zagaye bai yadda dashi ba.

 

Ya tunkareshi inda ya fara cajeshi, a nan ne ya gane cewa ashe namiji ne ba mace ba.

 

A karshe dai an mikashi ga hukumomi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta damke wani matashi dayake yaudarar 'yan mata yana masu sata a jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.