Gaamnatin tarayya ta bayar da umurni a gaggauta nemo ‘yan ta’addan Boko Haram da suka tsere a harin da aka kaiwa gidan yari na Kuje ranar talata.
Kuma ta bayyana hotunansu da sunaye kamar haka.


Yan ta’addan Boko Haram din suna ckmin mutane 414 da basu dawo gidan yarin ba alhalin an kamo wasu aasu kuma sun dawo da kansu.