Tsohon ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya kai ziyara jihar Kano inda ya gana da wakilan jam’iyyar APC.
An ganshi sanye da rawani tare gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.