fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kalli hotunan yanda tsohon dan wasan Chelsea, Ramires ya koma, da yawa basu ganeshi ba

Tsohon dan wasan Chelsea, Ramires kenan a wadanna hotunan nasa na da a lokacin da yake bugawa Chelsea wasa da kuma yanzu da ya daina mata wasa.

 

Shekaru 6 kenan da dan wasan ya bar Chelsea,  wasu na cewa, yayi bleaching.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

Leave a Reply

Your email address will not be published.