Da Na Zo Kaduna Na Gagara Gane Gidana Saboda Irin Ayyukan Da El-Rufai Ya Shimfida, Cewar Buhari
RARIYA ta ruwaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce da ya ziyarci Kaduna ya kasa gane ina ne gabas ina ne yamma domin Gwamna Elrufai ya sauya mata fasali da ayyuka.
Thousands of people welcome President Muhammadu Buhari to Kafanchan, the southern part of Kaduna state. The President is here to commission projects and pay homage to Emir of Jema’a. #PMBinKaduna pic.twitter.com/cnicVxUYL4
— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) January 20, 2022




















