fbpx
Friday, December 2
Shadow

Kalli irin shirmen turancin da wani malami ya rubuta

Lallai da alama idan ace sauran jihohi zasu yiwa malaman makarantarsu irin jarabawar da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai yayiwa malaman jiharshi ta da watakila za’a samu bara gwirbin malaman irin na jihar ta Kaduna.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


Domin kuwa a nan wanine wanda hotunanshi suka watsu a shafukan sada zumunta da muhawara da aka bayyanashi a matsayin malamin makaranta a jihar Sakkwato yayi wani rubutu da turanci wanda akwai shirme a cikinshi.

Da yawa sun rika tambayar wai to irin abinda yake koyawa daliban nashi kenan?

Karanta wannan  YANZU-YANZU: Gobara Ta Tashi A Dakin Kwanan Dalibai A Jami'ar Dan Fodiyo Dake Sokoto

Lallai akwai gyara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *