fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Kalli jirgin sama na farko da ya fara sauka a Arewa

Wannan jirgin shine jirgi na Farko da ya fara sauka a Arewacin Najeriya, jihar Kano a shekarar 1910, shekaru dari da bakwai kenan da suka gabata, za’a iya ganin waau masu sarautun gargajiya sunzo suna kallon jirgin a wannan hoton.

Hausa literature.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  ABIN A YABA: Wata Kirista Ta Baiwa Musulmai Gudummawar Siminti Buhu Hudu Domin Gina Masallaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *