fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Kalli kasurgumin dan IPOB din da ‘yansanda suka kama, sun kashe wasu

Jami’an ‘yansanda a jihar Ebonyi sun ce sun kama wani kasurgumin dan IPOB a wani samame da suka kai maboyarsa dake karamar hukumar Onicha a jihar.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Chris Anyanwu ya bayyana cewa, sun kai harinne bisa hadin gwiwar DSS, ‘yansanda da kuma sojoji.

 

Yace kuma sun kama wasu matsafa 2 dake baiwa ‘yan IPOB din sa’a.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe manoma 11 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published.