fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Kalli kayataccen dakin taron da akayi hidimar bikin Maryam Indimi da Angonta Mustafa

Ana cikin shagalin bikin diyar Hamshakin attajirin dan kasuwa, Maryam Muhammad Indimi da Angonta Mustafa, wadannan hotunan dakin taron da akayi daya daga cikin shagalin bikinne da kuma yanda aka kayatashi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Masu shirya hidimar biki na musamman ne aka baiwa aikin shirya dakin taron, kuma ko ba’a fada ba, naira tayi kuka, gurin ya birge.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kamfanin BUA tare da hadin gwiwar Gwamnatin Tarayya ya fara aikin fadada hanyar Kano zuwa Kongolam mai nisan kilomita 132.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *