Wannan kayataccen titin CBN kenan dake cikin birnin Kano wanda Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gina, titin yana daya daga cikin ayyukan da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai duba a ziyararshi ta farko tun bayan zamanshi shugaban kasa da ake sa ran zaikai jihar Kanon a cikin wannan watan da muke ciki.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Titin ya kayatar sosai.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});