Wadannan hotunan sabuwar gadar sama ta farko ce a Maiduguri da gwamnan jihar, Babagana Umara Zulum ya kammala.
A yau ne dai ake sa ran shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai kai ziyara Maiduguri dan kaddamar da aikin gadar.