fbpx
Monday, May 23
Shadow

Kalli kayatattun motocin Alfarma na mutane da aka kwato daga hannun ‘yan Bindiga a Anambra

Wadannan hotunan motocin da sojojin Najeriya suka kwato ne daga hannun ‘yan Bindiga a jihar Anambra.

 

Ana sa ran dai motocin na mutanene da sukawa kwace.

 

Sojojin Najeriya ne suka afkawa ‘yan Bindigar a maboyarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zamu kubutar da fasinjojin jirgin kasa da aka sace amma muna bi a hankaline>>Fadar Shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.